Online Photo Framer

Domin saka frames a hoto sai a danna wannan button da yake kasa👇

Tutorial

Domin Sannin yadda za'ayi amfani da Photo Framer.
Kalli wannan Video

ramadan3sample

Discussion about Photo framer

Assalamu-alaikum Da fatar ana lafiya.Dan Allah kafin mutun ya wuce, munason mu tattaunane akan photo framer. Saboda munason muji ra'ayoyinku dan gane da Wannan application. Idan har kaji dadin shi ko akasin haka to Dan Allah ka gayamana. Idan kuma ankasa anfani dashine ko kuma wata matsala, a sanar damu. Idan kuma akwai wata shawara da ake tunanin ya kamata a saka a ciki, to Dan Allah ayi mana bayanin ta anan ko kuma a turo mana sako ta email support@indaneeydesign.com ko kuma ta whatsapp 07069080697. Saboda munason Wannan application din ya zama national standard amma kuma hakan bazai aukuba sai Idan kun bamu hadin Kai ta hanyar bayar da gudunmuwarku da shawaruri. Mun gode Anan kasa za a rubuta mana comment.

indaneey logo banner

About Us

As Indaneey Design, we create tools, presets and tutorials for those who love visual effects and motion graphics.

Copyright 2018 Indaneey Design © All Rights Reserved

Connect With Us